Shin ko Lydia ta dace dani ?

Shin ko Lydia ta dace dani ?

Kwarai da gaske Lydia ta dace dake; ta dace da kowaceirinmacendakebukatar da namijiammabatashiryadaukancikiba.

Lydia IUD ta dace dake in har

 • Kina da karancinshekarukuma bakitabadaukancikiba.

 • Kin gamahaifariyayarandakike son Haifa.

 • Kina shayarwa.

 • Kina bukatarbadatazararhaihuwa kafindaukanwanicikin.

 • Kina bukatar badatazararhaihuwamaidadewasosaibataredayakunshisinadarinhanahaihuwaba.

 • Kin shagaltu da karatu da aiyukakumabakishiryadaukancikiba.

 • Ba kya son amfani da wasutsaretsarenhaihuwasaboda kina da jikisosai,kokuma kina da hawanjini

 

Lydia IUD batadacewadakeidan;

 • Kina da ciwonkumburinbakinmahaifa, kociwonmara, likitako maaikaciyarlafiya zatadubakitaredamagancewannancutarkafin a iyasamiki Lydia IUD Kusuranarganawa Sami Lydia IUD dinki

 • Matsalolin da ka iya faruwa bayan an san Lydia IUD

  Wasu matan zasu iya fuskantar wasu yan matsaloli idan suna dauke da IUD ,wasu kuwa ko a jikinsu. Wannan yan matsalolin ba cututtuka bane, ana daina jinsu bayan wasu yan kwanaki ko satuttuka bayan sanya ta.

  • Dan damuwa bayan sa IUD din.

  • Karuwar yawan jinin dake zuba a al’adance bayan an sa Lydia IUD da wasu yan satuttuka

  • Canzawar yanayin zuban jinin al’ada.

  • Karuwar yawan jinin al’ada Ciwon baya, takurewar jijiya bayan kwanaki bayan sanya ta.

  Don neman Karin bayani gameda hanyoyin bada tazarar haihuwa
  ku kai ziyara ga wannan shafin yanargizo www.honeyandbanana.com